-
Sama da maniyata aikin hajji 500 suka amfana da tallafin abinci da ruwa daga Uwar Kungiyar MU’ASSATUL KHAIRIYYA, Haj. Hauwa Umar Radda
Sama da Alhazan Jihar Katsina 500 Jirgin Farko na shekarar 2025, suka amfana da Tallafin Abinci da Ruwa na dare,…
-
Ciyar da masu karamin karfi da yan makarantun Islamiyyu da na Allo a Katsina
Kungiyar MU’ASSATUL KHAIRIYYA na ciyar da masu Karamin karfi da yan makarantun Islamiyyu da na Allo Bidiyo