-
AYAU 19/6/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA A SABON-LAYI JUNCTION SABON-TITIN DIKKO RAƊƊA KENAN, AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.
AYAU 19/6/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA A SABON-LAYI JUNCTION SABON-TITIN DIKKO RAƊƊA KENAN, AGARIN KATSINA.…
-
𝙶𝙰𝙸𝚂𝚄𝚆𝙰 𝙳𝙰 𝙵𝙰𝚃𝙰𝙽 𝙰𝙻𝙺𝙷𝙰𝙸𝚁𝙸 𝙰𝙶𝙰𝚁𝙴𝙺𝚄, 𝙳𝙰𝙶𝙰 (𝙺𝙷𝙰𝙳𝙸𝙼𝙰𝚃𝚄𝙻 𝙸𝚂𝙻𝙰𝙼 𝚂𝙰𝚈𝚈𝙰𝙳𝙰 𝙷𝙰𝚄𝚆𝙰 𝚁𝙰ƊƊ𝙰), 𝚈𝙰𝚈𝙰𝚁 𝙼𝙰𝙸𝙶𝙸𝚁𝙼𝙰 𝙶𝚆𝙰𝙼𝙽𝙰𝙽 𝙹𝙸𝙷𝙰𝚁 𝙺𝙰𝚃𝚂𝙸𝙽𝙰 𝙺𝚄𝙼𝙰 𝙼𝙰𝚃𝙰𝚁 𝙼𝙰𝚁𝙸𝙶𝙰𝚈𝙸 𝚃𝚂𝙾𝙷𝙾𝙽 𝚂𝙷𝚄𝙶𝙰𝙱𝙰𝙽 𝙺𝙰𝚂𝙰𝚁 𝙽𝙸𝙶𝙴𝚁𝙸𝙰 𝙼𝙰𝙻𝙰𝙼. 𝚄𝙼𝙰𝚁𝚄 𝙼𝚄𝚂𝙰 ‘𝚈𝙰𝚁 𝙰𝙳𝚄𝙰. 𝙰𝙻𝙻𝙰𝙷 𝚈𝙰 𝚃𝙰𝙸𝙼𝙰𝙺𝙸 𝙶𝚆𝙰𝙼𝙽𝙰𝙽 𝙹𝙸𝙷𝙰𝚁 𝙺𝙰𝚃𝚂𝙸𝙽𝙰 𝚃𝙰𝚁𝙴𝙳𝙰 𝚂𝙰𝚄𝚁𝙰𝙽 𝚂𝙷𝚄𝚆𝙰𝙶𝙰𝙱𝙰𝙽𝙽𝙸𝙽𝙼𝚄 𝙱𝙰𝙺𝙸-Ɗ𝙰𝚈𝙰.
GAISUWA DA FATAN ALKHAIRI AGAREKU, DAGA KHADIMATUL ISLAM SAYYADA HAUWA RAƊƊA, YAYAR MAIGIRMA GWAMNAN JIHAR KATSINA KUMA MATAR MARIGAYI TSOHON…
-
AYAU 18/6/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN A UNGUWAR LADAN WAPA KUSADA GIDANSA, AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.
AYAU 18/6/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN A UNGUWAR LADAN WAPA KUSADA GIDANSA, AGARIN KATSINA.…
-
AYAU 17/6/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA A UNGUWAR GIDAN WAYA KENAN AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.
AYAU 17/6/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA A UNGUWAR GIDAN WAYA KENAN AGARIN KATSINA. FATAN…
-
Ciyarda Al’ummar Jihar Katsina wanda uwar Marayu takeyi akullum
Fatan Allah yasaka mata da Alkhairi, H E. Hajiya Hauwa babu abunda tasa gaba sai ciyar da Al’umma babu adadi…
-
K𝐇A𝐃I𝐌A𝐓U𝐋 𝐈S𝐋A𝐌 𝐓A𝐁A𝐃A G𝐔D𝐔N𝐌U𝐖A𝐑 𝐌U𝐍K𝐀R𝐀 𝐀W𝐀S𝐔 𝐌A𝐒A𝐋L𝐀T𝐀I, 𝐃A𝐊U𝐌A K𝐀Y𝐀K𝐈N S𝐀L𝐋A𝐇 𝐖A𝐍D𝐀 𝐒U𝐊A H𝐀Ɗ𝐀 𝐃A: 𝐁U𝐓O𝐂I, 𝐓A𝐁A𝐑M𝐈 𝐃A S𝐀U𝐑A𝐍S𝐔.
KHADIMATUL ISLAM TABADA GUDUNMUWAR MUNKARA AWASU MASALLATAI, DAKUMA KAYAKIN SALLAH WANDA SUKA HAƊA DA: BUTOCI, TABARMI DA SAURANSU.
-
AYAU 14/6/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA A UNGUWAR SAUƘI FISH KENAN KUSADA MAKARANTAR MALAMA BARIRA AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.
AYAU 14/6/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA A UNGUWAR SAUƘI FISH KENAN KUSADA MAKARANTAR MALAMA BARIRA…
-
CIYARWA A UNGUWAR ƘOFAR MARUSA KUSADA MASALLACIN JUMA’AT ASAMAN SABON TI-TIN DA MAIGIRMA GWAMNA YA SHINFIƊA AKWANANNAN, AYAU 13/6/2025
HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA CIYARWA A UNGUWAR ƘOFAR MARUSA KUSADA MASALLACIN JUMA’AT ASAMAN SABON TI-TIN DA MAIGIRMA GWAMNA YA…
-
H E. HAUWA RAƊƊA TARABAWA YARA ƊALIBAI MARAYU YINIFOM DA JIKKUNA DA TAKALMA DA SAURAN KAYAN KARATU, ‘YAN MAKARANTAR FURAMARI SU (100) DAGA MAKARANTU GUDA BIYU KAYALWA KATSINA/ƊANƊAGORO.
H E. HAUWA RAƊƊA TARABAWA YARA ƊALIBAI MARAYU YINIFOM DA JIKKUNA DA TAKALMA DA SAURAN KAYAN KARATU, ‘YAN MAKARANTAR FURAMARI…
-
AIKIN CIYARWA AIKINE WANDA BABU ADADIN SAKAMAKONSA AWURIN ALLAH. SAYYADA HAUWA RAƊƊA WANNAN AIKI SHINE TASA GABA AKULLUM BA-DARE BA-RANA. ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.
AIKIN CIYARWA AIKINE WANDA BABU ADADIN SAKAMAKONSA AWURIN ALLAH. SAYYADA HAUWA RAƊƊA WANNAN AIKI SHINE TASA GABA AKULLUM BA-DARE BA-RANA.…