-
Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa. Wasu daga cikin Hotunan Tallafin kayan Sana’o’i dakuma Gina wasu mata Ajihar Katsina domin dogaro dakai.
Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa. Wasu daga cikin Hotunan Tallafin kayan Sana’o’i dakuma Gina wasu mata Ajihar Katsina domin…
-
Ciyarda Maniyyata Aikin Hajji Jirgi guda akowace Rana, Cin Safiya da na rana dakuma Dare. Daga Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa.
( Ciyarda Maniyyata Aikin Hajji Jirgi guda akowace Rana, Cin Safiya da na rana dakuma Dare. Daga Her Excellency…
-
Bayarda Tallafin Munkara ga Masallatai daga Khadimatul Islam Sayyada Hauwa Raɗɗa.
Akullum akowane Lokaci Taimakon Al’umma dakuma Hidima ga Addinin Musulunci shine tasa gaba. Bayarda Tallafin Munkara ga Masallatai daga Khadimatul…
-
Sama da maniyata aikin hajji 500 suka amfana da tallafin abinci da ruwa daga Uwar Kungiyar MU’ASSATUL KHAIRIYYA, Haj. Hauwa Umar Radda
Sama da Alhazan Jihar Katsina 500 Jirgin Farko na shekarar 2025, suka amfana da Tallafin Abinci da Ruwa na dare,…
-
Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa Tabada Tallafin Ɗanyen Abinci ga Mutane 300.
Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa Tabada Tallafin Ɗanyen Abinci ga Mutane 300 agarin Raɗɗa. Inda tafara bawa Mutane 200…
-
Ciyarda Maniyyata aikin Hajji kamar kowace shekara daga Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa. Tin daga jirgi nafarko har zuwa naƙarshe abincin safe-da-rana dakuma Abincin dare.
Ciyarda Mahajjata Jirgi guda kafin zuwa ƙasa mai-tsarki kamar Kowace Shekara, daga Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa. A shekaru…
-
Ciyarwa a Masallatan Juma’a aduk rana ta Juma’at daga Sayyada Hauwa Raɗɗa
Ummulkhairi Ciyarwa akullum ako’ina, Ayau Juma’at 16/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato…
-
Hauwa Raɗɗa Happy Jama’at Wishes and Prayers to Muslims
Hauwa Raɗɗa Happy Jama’at Wishes and Prayers to Muslims:- Jummah Mubarak! May Allah bless you and your family with…
-
Sayyada Hauwa Raɗɗa ta Ciyarda Al’ummar Hajj Camp Roundabout
Ummulkhairi Ciyarwa akullum ako’ina, Ayau Alhamis 15/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin…
-
Wasu daga Cikin Hotunan Bikin A’isha Dikko Raɗɗa tareda Her Excellency Hajiya. Hauwa Raɗɗa
Wasu daga Cikin Hotunan Bikin A’isha Dikko Raɗɗa tareda Her Excellency Hajiya. Hauwa Raɗɗa. Fatan Allah yazaunar dasu lfy…