-

“`Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 30 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a Gobarau Gidan Tarihi Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.“`
“`Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 30 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara…
-

“Dr. Hauwa Radda” Ga wasu daga cikin muhimman abubuwan da ake yi a daren Sallah: *Kabbara*: Ana farajin kabbara (Allahu Akbar, Allahu Akbar…) bayan faduwar ranar jajibirin sallah, musamman ta karamar sallah, har zuwa lokacin da za a idar da sallar idi. *Goman Karshe na Ramadan*: Ana bukatar kara kaimi wajen ibada, karatun Al-Qur’ani, da addu’o’i, musamman neman daren Lailatul Kadar. *Zakkan Fid-Da-Kai*: Ana so mutum ya fitar da zakkar fid-da-kai kafin fita sallar idi.
“Dr. Hauwa Radda” Ga wasu daga cikin muhimman abubuwan da ake yi a daren Sallah: *Kabbara*: Ana farajin kabbara (Allahu…
-

“`Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 29 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a Bakin General Hospital Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.“`
“`Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 29 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara…
-

๐๐ข๐ฒ๐๐ซ๐ฐ๐ ๐๐ ๐๐ก๐๐ฒ๐๐ซ๐ฐ๐ ๐ ๐๐๐ฌ๐ ๐๐๐ข-๐ญ๐ฌ๐๐ซ๐ค๐ข ๐๐๐ฎ๐๐ข-๐๐ซ๐๐๐ข๐ ๐ค๐๐ง๐๐ง, ๐๐๐ง๐๐ (๐๐ซ. ๐๐๐ฎ๐ฐ๐ ๐๐๐๐๐) ๐๐๐ฌ๐๐๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ฎ๐ฆ๐ ๐๐๐ฆ๐๐ซ ๐๐ฎ๐ฅ๐ฅ๐ฎ๐ฆ ๐๐๐ฒ๐๐ง ๐๐ก๐๐ง ๐๐ฎ๐ฐ๐. ๐๐ง๐๐ ๐๐๐ซ๐๐๐๐ฐ๐, ๐๐ ๐๐๐ฎ๐ฌ๐๐ฐ๐, ๐๐ ๐๐ฅ’๐ฎ๐ฆ๐ฆ๐๐ซ ๐๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐ฅ๐ฆ๐๐ข ๐๐๐ฒ๐๐ฐ๐ ๐ฌ๐ฎ๐ค๐ ๐๐ฆ๐๐๐ง๐, ๐๐๐ฌ๐ฎ ๐๐ฎ๐๐๐ง๐๐ซ๐๐ ๐๐๐๐๐๐ซ ๐๐๐ฎ๐ญ๐๐ซ ๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก, ๐ ๐๐ข๐ซ๐ง๐ข๐ง ๐๐๐ค๐ค๐๐ก.
๐๐ข๐ฒ๐๐ซ๐ฐ๐ ๐๐ ๐๐ก๐๐ฒ๐๐ซ๐ฐ๐ ๐ ๐๐๐ฌ๐ ๐๐๐ข-๐ญ๐ฌ๐๐ซ๐ค๐ข ๐๐๐ฎ๐๐ข-๐๐ซ๐๐๐ข๐ ๐ค๐๐ง๐๐ง, ๐๐๐ง๐๐ (๐๐ซ. ๐๐๐ฎ๐ฐ๐ ๐๐๐๐๐) ๐๐๐ฌ๐๐๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ฎ๐ฆ๐ ๐๐๐ฆ๐๐ซ ๐๐ฎ๐ฅ๐ฅ๐ฎ๐ฆ ๐๐๐ฒ๐๐ง ๐๐ก๐๐ง ๐๐ฎ๐ฐ๐.…
-

Samda Gidaje Dari-biyune (200) suka amfana da Tallafin Kudade Wanda (Dr. Hauwa Radda) Tabada Gida-gida na ‘Yan Gudun Hijira a Garin Katsina.
Samda Gidaje Dari-biyune (200) suka amfana da Tallafin Kudade Wanda (Dr. Hauwa Radda) Tabada Gida-gida na ‘Yan Gudun Hijira…
-

“`Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 27 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a K/Durbi Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.“`
“`Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 27 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara…
-

๐ซ๐. ๐ฏ๐๐๐๐ ๐น๐๐ ๐ ๐ ๐จ๐๐๐ 27 ๐๐ ๐พ๐๐๐ ๐น๐๐๐๐ ๐๐, ๐ซ๐๐๐ ๐ฒ๐๐๐ ๐ด๐๐-๐๐๐๐๐๐ ๐ฒ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐ฐ๐๐๐๐ ๐ป๐๐๐ ๐น๐๐๐๐ ๐จ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐ ๐ ๐ซ๐๐๐๐๐ ๐จ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐ ๐น๐๐๐๐ ๐๐, ๐จ๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐บ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐ด๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐-๐ ๐๐๐. ๐จ๐๐๐๐๐๐๐ ๐พ๐๐๐๐๐ ๐น๐๐๐ ๐จ๐๐๐.
๐ซ๐. ๐ฏ๐๐๐๐ ๐น๐๐ ๐ ๐ ๐จ๐๐๐ 27 ๐๐ ๐พ๐๐๐ ๐น๐๐๐๐ ๐๐, ๐ซ๐๐๐ ๐ฒ๐๐๐ ๐ด๐๐-๐๐๐๐๐๐ ๐ฒ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐ฐ๐๐๐๐ ๐ป๐๐๐ ๐น๐๐๐๐ ๐จ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐ ๐ ๐ซ๐๐๐๐๐…
-

“`Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 26 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a National Roundabout Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.“`
“`Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 26 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara…
-

“`”Dr. Hauwa Radda” “`Allah“` Yakarbi Ibadunmu baki-daya Allah Yasadamu da Dukkan Alkhairandake cikin wannan wata na Ramadan, Allah Ya iya mana abunda bamu iyawa, ya taimaki Shuwagabanninmu Yakawo mana karshen Matsalolinmu baki-daya. Alfarmar Wannan Rana ta Azumin 26.“`
“`”Dr. Hauwa Radda” “`Allah“` Yakarbi Ibadunmu baki-daya Allah Yasadamu da Dukkan Alkhairandake cikin wannan wata na Ramadan, Allah Ya…
-

Khadimatul Islama Dr. Hauwa Radda, Daga Kasa Mai-tsarki Saudia. Tanayiwa Al’ummar Musulmai Fatan Alkhairi dakuma Fatan ansha Ruwa Lfy. Allah Yakarbi Ibadunmu Amin.
Khadimatul Islama Dr. Hauwa Radda, Daga Kasa Mai-tsarki Saudia. Tanayiwa Al’ummar Musulmai Fatan Alkhairi dakuma Fatan ansha Ruwa Lfy.…

