-

AYAU 20/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN A LAYIN ‘YAN ROBOBI TITIN MALAM-NIGA AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.
AYAU 20/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN A LAYIN ‘YAN ROBOBI TITIN MALAM-NIGA AGARIN KATSINA.…
-

H E. HAUWA RAƊƊA TABA MATA MASU SANA’AR ƘOSAI JARI NA WAKE DAKUMA MAI NA TUYAR ƘOSAI, DOMIN SU CIGABADA DOGARO DA KANSU.
H E. HAUWA RAƊƊA TABA MATA MASU SANA’AR ƘOSAI JARI NA WAKE DAKUMA MAI NA TUYAR ƘOSAI, DOMIN SU…
-

AYAU ASABAR 19/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN A TSUWAR UNGUWAR BARHIM AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.
AYAU ASABAR 19/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN A TSUWAR UNGUWAR BARHIM AGARIN KATSINA. FATAN…
-

AYAU JUMA’AT 18/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN A BABBAN MASALLACIN JAMA’AT NA GRA AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.
AYAU JUMA’AT 18/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN A DAKUMA RABON FURA A BABBAN MASALLACIN…
-

TODAY IS FRIDAY, ALMIGHTY ACCEPT OUR PRAYERS AND WORSHIP
Barkanmu da ranar Juma’at, Fatan Allah Ya karɓi Ibadunmu, Allah yasa Albarka acikin rayuwarmu da Rayuwar iyalanmu, da Rayuwar…
-

HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA, MATAR MARIGAYI. TSOHON SHUGABAN KASAR NIGERIA MALAM. UMARU MUSA ‘YAR ADUA TAJE GAISUWA TAREDA JAJE FATAN ALLAH YAJIƘAN MUSULMAI IDAN NAMU AJALIN YAZO ALLAH YASA MUCIKA DA IMANI,
HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA, MATAR MARIGAYI. TSOHON SHUGABAN KASAR NIGERIA MALAM. UMARU MUSA ‘YAR ADUA TAJE GAISUWA TAREDA…
-

INA MIƘA SAƘON TA’AZIYYA GA IYALAN MARIGAYI TSOHON SHUGABAN KASAR NIGERIA (MALAM. MUHAMMADU BUHARI) DA AL’UMMAR NIGERIA BAKI-ƊAYA. FATAN ALLAH YAKYAUTATA NAMU ZUWAN AMEEN.
INA MIƘA SAƘON TA’AZIYYA GA IYALAN MARIGAYI TSOHON SHUGABAN KASAR NIGERIA (MALAM. MUHAMMADU BUHARI) DA AL’UMMAR NIGERIA BAKI-ƊAYA. FATAN…
-

AYAU ASABAR 12/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN BAKIN ALLAENCE BREAD AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.
AYAU ASABAR 12/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN BAKIN ALLAENCE BREAD AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH…
-

Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa Yayar Maigirma Gwamnan Jihar Katsina,tabada Tallafin Kayan Abinci ga mutum dubu-biyu, agarin Jibia waɗanda Iftila’in Gudun Hijira Yashafa.
Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa Yayar Maigirma Gwamnan Jihar Katsina,tabada Tallafin Kayan Abinci ga mutum dubu-biyu, agarin Jibia waɗanda…
-

AYAU JUMA’AT 11/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN MASALLACIN JUMA’AT, AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.
AYAU JUMA’AT 11/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN MASALLACIN JUMA’AT, AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA…

