-

π«π. π―ππππ πΉππ π π π¨πππ 27 ππ πΎπππ πΉππππ ππ, π«πππ π²πππ π΄ππ-ππππππ π²πππ ππππππ π°ππππ π»πππ πΉππππ π¨ππππ πππππ πππ π π π«πππππ π¨πππππππππ πππ πππππ ππππππ ππππ ππ πΉππππ ππ, π¨ππππ ππ πππππππ πΊππππππππππππππ ππππππ ππππ πππππππ π΄πππππππππππ ππππ-π πππ. π¨πππππππ πΎπππππ πΉπππ π¨πππ.
π«π. π―ππππ πΉππ π π π¨πππ 27 ππ πΎπππ πΉππππ ππ, π«πππ π²πππ π΄ππ-ππππππ π²πππ ππππππ π°ππππ π»πππ πΉππππ π¨ππππ πππππ πππ π π π«πππππ…
-

“`Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 26 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a National Roundabout Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.“`
“`Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 26 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara…
-

“`”Dr. Hauwa Radda” “`Allah“` Yakarbi Ibadunmu baki-daya Allah Yasadamu da Dukkan Alkhairandake cikin wannan wata na Ramadan, Allah Ya iya mana abunda bamu iyawa, ya taimaki Shuwagabanninmu Yakawo mana karshen Matsalolinmu baki-daya. Alfarmar Wannan Rana ta Azumin 26.“`
“`”Dr. Hauwa Radda” “`Allah“` Yakarbi Ibadunmu baki-daya Allah Yasadamu da Dukkan Alkhairandake cikin wannan wata na Ramadan, Allah Ya…
-

Khadimatul Islama Dr. Hauwa Radda, Daga Kasa Mai-tsarki Saudia. Tanayiwa Al’ummar Musulmai Fatan Alkhairi dakuma Fatan ansha Ruwa Lfy. Allah Yakarbi Ibadunmu Amin.
Khadimatul Islama Dr. Hauwa Radda, Daga Kasa Mai-tsarki Saudia. Tanayiwa Al’ummar Musulmai Fatan Alkhairi dakuma Fatan ansha Ruwa Lfy.…
-

Yadda aka Bude Masallachi a Garin Yar’nabayye ta Karamar Hukumar Rimi, Wanda Yayar Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Mal Dikko Umar Radda, Kuma Uwargidan Tsohon Shugaban Kasar Nigeria Umar Musa Yaradua, Haj Hauwa Umar Radda ta Gina
Yadda aka Bude Masallachi a Garin Yar’nabayye ta Karamar Hukumar Rimi, Wanda Yayar Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Mal Dikko…
-

*Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 23 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a ‘Yar adua, Kofar Gidansu Tsohon Shugaban kasa Marigayi Mal. Umaru Musa ‘Yar adua Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.*
Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 23 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara…
-

Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 22 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a Army Barreck Roundabout Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.*
Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 22 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara…
-

Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 21 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci da Ruwa da kunu kenan a Shinkafi Roundabout Katsina.
Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 21 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara…
-

Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 20 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci da Ruwa da kunu kenan a K/Guga Roundabout Katsina.
Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 20 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara…
-

Khadimatul Islama Dr. Hauwa Radda Tayi Tafiya Zuwa kasa Mai-tsarki Domin Ibadat Umrah. Fatan Allah Yasa Ayi Ibadat Karbabbiya. Allah Yakarbi Ibadunmu baki-daya Allah Yasadamu da Dukkan Alkhairandake cikin wannan wata na Ramadan.
Khadimatul Islama Dr. Hauwa Radda Tayi Tafiya Zuwa kasa Mai-tsarki Domin Ibadat Umrah. Fatan Allah Yasa Ayi Ibadat Karbabbiya.…

