Barkanmu da ranar Juma’at, Fatan Allah Ya karɓi Ibadunmu, Allah yasa Albarka acikin rayuwarmu da Rayuwar iyalanmu, da Rayuwar Musulman duniya baki-ɗaya.
Allah Ya jiƙan ‘Yan Uwa Musulmai wanda suka rigamu gidan Gaskiya idan namu Lokacin yayi Allah yasa mucika da Kalmar لَا إِلَٰهَ إِلَّا ٱللَّٰهُ مُحَمَّدٌ رَسُولُ ٱللَّٰهِ ﷺ.
Leave a Reply