RABON TALLAFIN ΖANYEN ABINCI GA MUTUNE DUBU-BIYU (2,000)ACEWAR H E. HAUWA RAΖΖA.Β “GWAGWARE ADALINE, KUMA YASAM DA ZAMANKU, SANNAN KULLUM KUNA CIKIN RANSA, SHIYASA YAKE TSAYE DOMIN KYAUTATA MAKU DAKUMA TSAREKU DA KARE MUTUNCINKU, ZAMUCIGABA DA TALLAFA MAKU BABU GAJIYAWA IN SHA ALLAH.” YAYINDA TAZIYARCESU DOMIN BASU TALLAFIN ABINCI ΖANYE DOMIN RAGE RAΖAΖIN HALINDA AKE CIKI.
Leave a Reply