(Khadimatul Islam Sayyada Hauwa Raɗɗa) Manzon Allah Sallahu allahi Wasallam Yace:- “Azumin Ashura Yana Kaffarar Zunubin Shekarar Data Huce.. Lallai Karka Bari Wannan Garabasa Ta Huceka.. Idan So Samune Kayi Duka Biyun #Ashura #Tasu’a Wanda Zai Kama #JUMA’A DA #ASABAR.. kayi Kokarin Yaɗawa Ko da Kai bazaka azumta Ba,, Duk Wanda Yayi Umarni Da aikin Alkairi Yana da kwatankwacin Ladan Wanda ya Aikata…

(Khadimatul Islam Sayyada Hauwa Raɗɗa)

Manzon Allah Sallahu allahi Wasallam Yace:-

“Azumin Ashura Yana Kaffarar Zunubin Shekarar Data Huce.. Lallai Karka Bari Wannan Garabasa Ta Huceka.. Idan So Samune Kayi Duka Biyun #Ashura #Tasu’a Wanda Zai Kama #JUMA’A DA #ASABAR.. kayi Kokarin Yaɗawa Ko da Kai bazaka azumta Ba,, Duk Wanda Yayi Umarni Da aikin Alkairi Yana da kwatankwacin Ladan Wanda ya Aikata…

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts