Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa Tabada Tallafin Ɗanyen Abinci ga Mutane 300 agarin Raɗɗa. Inda tafara bawa Mutane 200 daga bisani kuma taba mutum 100.
Indai aikin Alkhairi dakuma Hidima ga Addinin Musulunci tareda Taimakon Al’umma dakuma ciyarwa a kullum Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa shine abunda tasagaba.
Leave a Reply