Ciyarwa Kamar kullum a bakin-CPS hanyar Ƙofar guga

 

Ummulkhairi Ciyarwa akullum ako’ina, Ayau Laraba 14/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin Alkhairi wanda Jama’a mararsa adadi suke amfana. Rabon Abinci kenan a Bakin CPS Kofar Guga Road agarin Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi, Allah Ya taimaki Gwamnan Jihar Katsina Malam. Dikko Raɗɗa.

 

 

 

_Office Of SSA Media To H E. Hauwa Raɗɗa S BOY_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts