Khadimatul Islam Ciyarwa akullum ako’ina, Ayau Talata 13/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin Alkhairi wanda Jama’a mararsa adadi suke amfana. Rabon Abinci kenan a Unguwar-‘Yan Zogala agarin Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi, Allah Ya taimaki Gwamnan Jihar Katsina Malam. Dikko Raɗɗa.
_Office Of SSA Media To H E. Hauwa Raɗɗa S BOY_
Leave a Reply