
Shugaban kamfanin sufurin jiragen sama na Max-Air Alhaji Ɗahiru Mangal Tare da Ɗan sa Sunyi ziyarar sada Zumunchi ga Uwargidan Tsohon Shugaban Kasar Nigeria Umar Musa Yaradua, Yaya ga Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Mal Dikko Umar Radda, Haj Hauwa Umar Radda a Kasar Saudiyya, bayan Kammala Aikin Umrah da suka yi





Leave a Reply