
“`Dr. Hauwa Radda Mu'assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 26 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a National Roundabout Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.“`






Leave a Reply