Dr. Hauwa Radda Tayi abunda tasaba Rabon Hatsi kenan ga Masallata Masallacinda tagida agarin Kankiya, Tabasu Wannan Hatsi Suraba ga duk wani Mutum Dan Garin Wanda Yake Sallah a Wannan Masallacin. Domin Kara samun saukin wannan Azumin na Watan Ramadan. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.






Leave a Reply