Ciyarwa a Unguwar-Yari a garin Katsina.

Ummulkhairi Ciyarwa akullum ako’ina, Ayau Asabar 10/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin Alkhairi wanda Jama’a mararsa adadi suke amfana. Rabon Abinci kenan a Unguwar-Yari agarin Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi, Allah Ya taimaki Gwamnan Jihar Katsina Malam. Dikko Raɗɗa.

 

_Office Of SSA Media To H E. Hauwa Raɗɗa S BOY_

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts