Aikin Alkhairi na ciyarwa akullum daga shugabar Mu’assasatul Khairiyyah Islamic Foundation

 

Ciyarwa akullum ako’ina, Allah Ya taimaki Adalin Shugaba Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Malam. Dikko Raɗɗa PhD CON. Allah Yasakawa Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa da Aljannah Maɗaukakiya.

 

Ayau Alhamis 08/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin Alkhairi wanda Jama’a mararsa adadi suke amfana. Rabon Abinci kenan a Sha’iskawa Sabon Layi agarin Katsina.

 

Fatan Allah yasaka mata da Alkhairi, H E. Hajiya Hauwa babu abunda tasa gaba sai ciyar da Al’umma babu adadi akullum, da kuma Hidima ga Addinin Musulunci Allah Yasakamata da Alkhairi Amin.

 

_Office Of SSA Media To H E. Hauwa Raɗɗa S BOY_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts