Ciyarda Al’ummar Jihar Katsina wanda uwar Marayu takeyi akullum

 

Ciyarwa akullum ako’ina, Allah Ya jiƙan Hajiya Babba Mahaifiyarsu Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Malam. Dikko Raɗɗa PhD CON. Allah Yajiƙan dukkan Musulman duniya.

 

Ayau Laraba 07/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin Alkhairi wanda Jama’a mararsa adadi suke amfana. Rabon Abinci kenan a baking ƙofar-Durɓi garin Katsina.

 

Fatan Allah yasaka mata da Alkhairi, H E. Hajiya Hauwa babu abunda tasa gaba sai ciyar da Al’umma babu adadi akullum, da kuma Hidima ga Addinin Musulunci Allah Yasakamata da Alkhairi Amin.

 

_Office Of SSA Media To H E. Hauwa Raɗɗa S BOY_

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts