Ciyarwa akullum ako’ina, Allah Ya jiƙan Hajiya Babba Mahaifiyarsu Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Malam. Dikko Raɗɗa PhD CON. Allah Yajiƙan dukkan Musulman duniya.
Ayau Juma’at 02/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin Alkhairi wanda Jama’a mararsa adadi suke amfana. Rabon Abinci kenan a Babban Masallacin Juma’a na ƙofar Guga agarin Katsina
Fatan Allah yasaka mata da Alkhairi, H E. Hajiya Hauwa babu abunda tasa gaba sai ciyar da Al’umma babu adadi akullum, da kuma Hidima ga Addinin Musulunci Allah Yasakamata da Alkhairi Amin.
_Office Of SSA Media To H E. Hauwa Raɗɗa S BOY_
Leave a Reply