Ciyarwa ga Mabukata

Ciyarwa akullum ako’ina, Allah Ya jiƙan Hajiya Babba Mahaifiyarsu Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Malam. Dikko Raɗɗa PhD CON. Allah Yajiƙan dukkan Musulman duniya.

Ayau Asabar 26/04/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin Alkhairi wanda Jama’a mararsa adadi suke amfana. Rabon Abinci kenan a Bayan Strolling agarin Katsina

Fatan Allah yasaka mata da Alkhairi, H E. Hajiya Hauwa babu abunda tasa gaba sai ciyar da Al’umma babu adadi akullum, da kuma Hidima ga Addinin Musulunci Allah Yasakamata da Alkhairi Amin.

Office Of SSA Media To H E. Hauwa Raɗɗa S BOY

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts