(Sayyada Hauwa Raɗɗa) Ya Allah Ka Sanya Tsayuwarmu a Gabanka Tayi Kyau, Ka Bamu Ikon Tuba Na Gaskiya Kafin Lokacin Mutuwar Mu, Kada Ka Sanya Mu Kunyata a Duniya Da Ranar Da Zamu Tsaya a Gabanka, Kayi Mana Baiwar Aiki Nagari Wanda Zamu Riƙeshi Mu Tsira Gabanka. Amin Ya Hayyu Ya Ƙayyum
JUMA’ATUL MUBARAK 🕋🕌🕋
Leave a Reply