AL’UMMAR UNGUWAR KUKAR-GESA SUN SHAIDA ALKHAIRIN SHUGABAR MU’ASSATUL KHAIRIYYA (H E. HAUWA RAƊƊA)

AYAU ALHAMIS 24/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN UNGUWAR KUKAR-GESA AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts