KHADIMUL ISLAM H/E MAMA HAUWA RADDA INA XAKI ALKHAIRI DAGA INA KIKE Hakika wannan baiwar Allah tayi fice wajen hidimtawa Addinin musulunci yanxu haka ga cemenar Nan an gudanar Kuma cikin hukuncin Allah dalibai biyu sun samu gurbin karatu a Saudiyya jami’ar Madina, Kuma xa a dauki nauyin karatunsu har su kammala da ixinin Allah, Ubangiji Allah ya sakawa Mama Hauwa da Gidan Aljannah madaukiya Ameen.👏 *By CSO Officer Imam*

i

 

  • KHADIMUL ISLAM H/E MAMA HAUWA RADDA INA XAKI ALKHAIRI DAGA INA KIKE ALLHAIRI

 

Hakika wannan baiwar Allah tayi fice wajen hidimtawa Addinin musulunci yanxu haka ga cemenar Nan an gudanar Kuma cikin hukuncin Allah dalibai biyu sun samu gurbin karatu a Saudiyya jami’ar Madina, Kuma xa a dauki nauyin karatunsu har su kammala da ixinin Allah, Ubangiji Allah ya sakawa Mama Hauwa da Gidan Aljannah madaukiya Ameen.👏

 

By CSO Officer Imam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts