
“`Dr. Hauwa Radda Mu'assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 29 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a Bakin General Hospital Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.“`






Leave a Reply