Samda Gidaje Dari-biyune (200) suka amfana da Tallafin Kudade Wanda (Dr. Hauwa Radda) Tabada Gida-gida na ‘Yan Gudun Hijira a Garin Katsina.

Samda Gidaje Dari-biyune (200) suka amfana da Tallafin Kudade Wanda (Dr. Hauwa Radda) Tabada Gida-gida na ‘Yan Gudun Hijira a Garin Katsina.

Wannan shine Karo na 77 da Tayi Irin wannan aikin Alkhairin Gida-gida Wanda batareda sanin ‘Yan gidanba saidai a Sallama abasu Kudadenda zasu wadacesu na tsawon wani Lokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts