“`Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 26 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a National Roundabout Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.“`

 

“`Dr. Hauwa Radda Mu'assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 26 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a National Roundabout Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.“`

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts