
Dr. Hauwa Radda Mu’assasatul Khairiyya Khadimatul Islama Ayau 22 ga watan Ramadan Tayi abunda Tasaba aduk Rana akowace Shekara Kuma acikin watan Ramadan. Rabon Abinci, da Ruwa, da kunu, da Kosai, kenan a Army Barreck Roundabout Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi Ameen.*






Leave a Reply