RABO DAGA ALLAH Yadda Mata masu Sana’ar Kosai a Katsina, Suka Amfana da Tallafin Buhun Wake da Jarkar Mai, Don Samar da sauki ga Al’umma, daga Haj Hauwa Umar Radda, Yaya ga Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Mal Dikko Umar Radda, Uwargidan Tsohon Shugaban Kasar Nigeria Umar Musa Yaradua, Kuma Shugabar Kungiyar Hauwa Radda Muassatul Khairiyya. Tallafin nada nufin Karin Jari ga Matan masu Kananan Sana’o’i, da Kuma samar da Sauki ga Al’umma masu saye Albarkacin Watan Ramadan

 

RABO DAGA ALLAH

Yadda Mata masu Sana’ar Kosai a Katsina, Suka Amfana da Tallafin Buhun Wake da Jarkar Mai, Don Samar da sauki ga Al’umma, daga Haj Hauwa Umar Radda, Yaya ga Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Mal Dikko Umar Radda, Uwargidan Tsohon Shugaban Kasar Nigeria Umar Musa Yaradua, Kuma Shugabar Kungiyar Hauwa Radda Muassatul Khairiyya.

Tallafin nada nufin Karin Jari ga Matan masu Kananan Sana’o’i, da Kuma samar da Sauki ga Al’umma masu saye Albarkacin Watan Ramadan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts