AYAU 14/11/2025 H E. Hauwa Radda Taziyarci Ta’aziyyar Yayar Alh. Aliyu Umar Radda da Allah yayiwa Rasuwa aranar Alhamis 13/11/2025.
Inda Tasamu Wakilcin Tawagarta na Kungiyar Mu’assasatul Khairiyya, Kuma tayi Addu’o’i dafatan Allah Yagafartamata Yajikan Dukkan Musulmai Amin.







Leave a Reply