Amincin Allah, Taimakon Allah, Rahmar Allah, Gafarar Allah, Zaman Lafiya, kwanciyar hankali, Alherin Allah, Tsantsar Soyayyar Manzon Allah, Tarin Ilimi da aiki dashi, koshin Lafia, yalwar Arziki, Dauwamammen rufin Asiri, Cikawa da Imani duk su tabbata agareku, iyalanku da mahaifanku amin. Barka da Juma’a. Khadimatul Islam H E. Hauwa Raɗɗa.
Leave a Reply