RABON ABINCI A BABBAN MASALLACIN JAMA’AT NA SARKIN KATSINA DAGA SAYYADA HAUWA RAƊƊA.

AYAU JUMA’AT 25/07/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA KENAN A BABBAN MASALLACIN JAMA’AT NA SARKIN KATSINA AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts