(Khadimatul Islam Sayyada Hauwa Raɗɗa)
Manzon Allah Sallahu allahi Wasallam Yace:-
“Azumin Ashura Yana Kaffarar Zunubin Shekarar Data Huce.. Lallai Karka Bari Wannan Garabasa Ta Huceka.. Idan So Samune Kayi Duka Biyun #Ashura #Tasu’a Wanda Zai Kama #JUMA’A DA #ASABAR.. kayi Kokarin Yaɗawa Ko da Kai bazaka azumta Ba,, Duk Wanda Yayi Umarni Da aikin Alkairi Yana da kwatankwacin Ladan Wanda ya Aikata…
Leave a Reply