AYAU 19/6/2025 HER EXCELLENCY HAJIYA HAUWA RAƊƊA TAYI ABUNDA TASABA, CIYARWA A SABON-LAYI JUNCTION SABON-TITIN DIKKO RAƊƊA KENAN, AGARIN KATSINA. FATAN ALLAH YASAKAMATA DA ALKHAIRI AMIN.

Allah Yasakamata da alheri, irin wanna aikin alherin akeso masu ikonmu sunayi, domin samun saukin tsadar rayuwa
Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum muna godiya
Leave a Reply