Ciyarwa babu gajiya Hajiya Hauwa Raɗɗa fatan Allah Yasakamata da Alkhairi. Domin Allah da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam basu ƙayyade adadin sakamonda mutum zaisamu gameda ciyarwa. Fatan Allah yaba Al’umma dayawa ikon yin koyi da ɗabi’un Khadimatul Islam Amin
Leave a Reply