AƘALLA MUTANE DUBU ƊAYA 1000 KE AMFANA DA CIYARWAR H E. HAUWA RAƊƊA DATAKEYI AKULLUM AKO’INA UNGUWANNI LUNGUNA DA SAƘUNA A FAƊIN JIHAR KATSINA.

 

Ciyarwa akullum ako’ina Faɗin jihar Katsina Yayar Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Hajiya Hauwa Raɗɗa. Bata gajiya da ciyarda Al’umma dakuma Hidima ga Addinin Musulunci. Fatan Allah yabiyata da Aljannah Maɗaukakiya Amin.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts