‘YAN GUDUN HIJIRA MARARSA ADADINE SUKE RAYUWA ƘARƘASHIN KULAWAR KHADIMATUL UMMAH SAYYADA HAUWA RAƊƊA CIYARWA AKULLUM.

Ciyarwa akullum ako’ina Sayyada Hauwa Raɗɗa Yayar Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umar Raɗɗa kuma Matar Marigayi tsohon Shugaban Kasar Nigeria Malam Umaru Musa ‘Yar Adua.

Babu abunda tasa gaba sai ciyarda Bayin Allah Abinci dakuma Hidima ga Addinin Musulunci, Fatan Allah Yasakamata da Alkhairi yayiwa Mahaifiyarsu gafara, yayiwa Adalin Gwamna Jagoranci Acikin Shugabancinsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts