Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa. Wasu daga cikin Hotunan Tallafin kayan Sana’o’i dakuma Gina wasu mata Ajihar Katsina domin dogaro dakai.
Tabayarda Tallafin Zunzurutun kuɗaɗe ga shugabar Makarantar domin ƙara ƙarfafawa su Matan masu koyon sana’o’i guiwa.
Kayayyakin sana’o’inda ake koyarwa sun haɗa da Haɗa Omo da mai kala-kala dakuma irin Omon wankin mota da mashina dadai sauransu.
Leave a Reply