Ciyarda Maniyyata Aikin Hajji Jirgi guda akowace Rana, Cin Safiya da na rana dakuma Dare. Daga Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa.

(

Ciyarda Maniyyata Aikin Hajji Jirgi guda akowace Rana, Cin Safiya da na rana dakuma Dare. Daga Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa.

Wannan Shine aikinda tasa gaba akowace rana ciyarda Al’umma mararsa adadi. Dakuma Hidima ga Addinin Musulunci. Maniyyata aikin Hajji nakowace Shekara sun shaida irin Kulawar da suke samu daga Khadimatul Islam Sayyada Hauwa Raɗɗa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts