Ciyarda Mahajjata Jirgi guda kafin zuwa ƙasa mai-tsarki kamar Kowace Shekara, daga Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa. A shekaru biyu da suka gabata dakuma shekarar da tawuce, tayi wannan aikin na ciyarda Maniyyata aikin Hajji kowane Jirgi tin daga nafarko har zuwa naƙarshe.
Wannan Shekararma tace bazatayi ƙasa aguiwaba akan ciyardasu Fatan Allah yakaisu lfy kuma Allah yabasu ikon gudanar da Ibada cikin kwanciyar ha kali Amin.
Leave a Reply