Ummulkhairi Ciyarwa akullum ako’ina, Ayau Juma’at 16/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin Alkhairi wanda Jama’a mararsa adadi suke amfana. Rabon Abinci kenan Babban Masallacin Juma’at na GRA agarin Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi, Allah Ya taimaki Gwamnan Jihar Katsina Malam. Dikko Raɗɗa.
_Office Of SSA Media To H E. Hauwa Raɗɗa S BOY_
Leave a Reply