Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa taziyarci ‘Yan gudun Hijira tarabasu kudi dakuma Abinci da ruwa.

 

Shugabar gidaunar Assasa Alkhairi ta duniya, Matar Marigayi tsohon Shugaban ƙasar Nigeria (Malam. Umaru Musa ‘yar adua) kuma yayar Maigirma Gwamnan Jihar Katsina (Malam. Dikko Raɗɗa).  Her Excellency (Hajiya Hauwa Raɗɗa) taziyarci ‘Yan gudun Hijira tarabasu kudi dakuma Abinci da ruwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts