Ummulkhairi Ciyarwa akullum ako’ina, Ayau Lahadi 11/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin Alkhairi wanda Jama’a mararsa adadi suke amfana. Rabon Abinci kenan a Unguwar-Tayoyi agarin Katsina. Allah Yasakamata da Alkhairi, Allah Ya taimaki Gwamnan Jihar Katsina Malam. Dikko Raɗɗa.
_Office Of SSA Media To H E. Hauwa Raɗɗa S BOY_
Leave a Reply