Ciyarwa akullum ako’ina, Allah Ya taimaki Adalin Shugaba Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Malam. Dikko Raɗɗa PhD CON. Allah Yasakawa Her Excellency Hajiya Hauwa Raɗɗa da Aljannah Maɗaukakiya.
Ayau Alhamis 08/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin Alkhairi wanda Jama’a mararsa adadi suke amfana. Rabon Abinci kenan a Sha’iskawa Sabon Layi agarin Katsina.
Fatan Allah yasaka mata da Alkhairi, H E. Hajiya Hauwa babu abunda tasa gaba sai ciyar da Al’umma babu adadi akullum, da kuma Hidima ga Addinin Musulunci Allah Yasakamata da Alkhairi Amin.
_Office Of SSA Media To H E. Hauwa Raɗɗa S BOY_
Leave a Reply