Her Excellency Hajiya. Hauwa Raɗɗa tareda Senatorna Funtua Zone dakuma Procticul na Gwamna.

 

 

Her Excellency Uwar gidan tsohon Shugaban ƙasar Nigeria. Marigayi Malam. Umaru Musa ‘Yar Adua takarɓi Baƙuncin Senator na Funtua Zone dakuma Procticul na Gwamna. Ayayin Ziyarar tayata Murnarnar Auren ɗiyar Ƙaninta A’isha Dikko Raɗɗa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts