Ciyarwa akullum ako’ina, Allah Ya jiƙan Hajiya Babba Mahaifiyarsu Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Malam. Dikko Raɗɗa PhD CON. Allah Yajiƙan dukkan Musulman duniya.

Ayau Juma’at 02/05/2025. Khadimatul Islam Sayyada Hajiya Hauwa Raɗɗa tayi abunda tasaba kamar kullum, wato Aikin Alkhairi wanda Jama’a mararsa adadi suke amfana. Rabon Abinci kenan a Babban Masallacin Juma’a na ƙofar Guga agarin Katsina

Fatan Allah yasaka mata da Alkhairi, H E. Hajiya Hauwa babu abunda tasa gaba sai ciyar da Al’umma babu adadi akullum, da kuma Hidima ga Addinin Musulunci Allah Yasakamata da Alkhairi Amin.

_Office Of SSA Media To H E. Hauwa Raɗɗa S BOY_

 

2 responses to “”

  1. M.BINTA ADAMU DANTSOHO Avatar
    M.BINTA ADAMU DANTSOHO

    Masha Allah Alhamdulillah Allah yasaka da alkhairi yasa Amizani,Allah yajikan iyayenki yasa sun huta Amin.
    Mamanmu maganin kukanmu Allah ya karamaki daukaka da nisan kwana Amin.

    1. Sulaiman SBOY Avatar
      Sulaiman SBOY

      Amin summa Amin, Amin Yaa Rabbil alameen Hajiya, Allah shi bada Lada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

More Articles & Posts